-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Yakubu MB -Dandali (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Yakubu MB mai suna ” Dandali ” domin nishadantar daku masu saurare a koda yaushe kawai ku kasance da wakokin Yakubu MB.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Bani na baki so da kauna zuciya ta adana

– Dan kece farin cikina karki barni nasha wuya

– Ga samari sunyi taro da yawa a dandali

Related Posts
1 of 2,555

- Advertisement -

– Kowanensu ni yake so ni ina da zabina

– Tashi ki zabi wanda ke miki so na gaskiya

– Wanda zai kula dake ba zaisa ki fadi ba

– Ni nazo da sallama dakata ki ambata

1. Dandali:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: