[Music] Yakubu MB -Ameera


0 981

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

`Sabuwar Wakar Yakubu MB mai suna ” Ameera ” wannan wakar ta ameera wakace da mawakin yayi akan masu masoyiya ameera.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ameera ina ameera

– Ameera kece tawa

– Kowa da wace keso nidai kece na kama

Related Posts
1 of 7

- Advertisement -

– Indai akan batun soyayya ni ke na kama

– Inkika soni yan mata bakiyin nadama

– Inkabani ke daga ranar zana kara himma

– Nasan kina da tarbiyya dan gidanku suna da kima

– Kin zam farin cikina in bake to wazana kama

1. Ameera:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.