Wakokin Hausa

[Music] Yagirma -Sirrin Zuciya

Sabuwar wakar Yagirma Dan Adamawa mai suna ” Sirrin Zuciya ” to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa domin cigaba da nishadantar daku a koda yaushe.

Ko me wannan mawakin yazo dashia cikin wannan wakar tasa to ku biyomu domin jin abinda ke cikin wannan wakar tasa.

Ayi saurare lafiya.

1. Sirrin Zuciya:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP
 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: