[Music] Wazirin Rarara -Likimo Ba Bacci Bane


0 3,257

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Wazirin Rarara mai suna ” Likimo Ba Bacci Bane ” hmmm to kunji fa yan kwankwasiyya wai likimo ba bacci bane, lambo yake yana wasansa, da sanda.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kai kubani sautin likimo sama

– Likimo ba bacci bane

– Gamunan a layin raba gardama

- Advertisement -

– Uban abba a can sama

– Ganduje ya koya ya iya

– Gashi yan adawa sun hau kaya

– Sun koma a batun jiya

– Sunata daukar barci yake

1. Likimo Ba Bacci Bane:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.