Daya kenan daga cikin wakokin da aka fara yiwa ” Abdul Smart” Na Aurensa wanda zaiyi.
Wanda yayi wannan wakar shine Ibrahim S Mu’azu Gombe wanda yana daya daga cikin wakan da sukai wakar auren nura m inuwa.
Ku dai saurari wannan wakar gareku masoya Abdul Smart.
Add Comment