Get New DJ Mixes
Hausa Music

MUSIC: Wakar Auren Abdul Smart by – Mai Lambu

Waka ta biyu kenan da akayi ta auren mawaki abdul smart daga baki mawaki Murtal Mai Lambu wanda shima iya daya daga cikin wanda sukaima nura m inuwa wakar aure.

 

Assalam yan uwa da abokan arziki wannan wakace ta auren mawakinna ABDUL SMART daga bakin mawakinnan wato Murtala MAILAMBU domin bada gudunmawarku seku tura zuwa wasu groups mungode domin neman mawakin zakusameshi a wannan number kamar haka +2348133218927
Love you allllllllllllllll

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

 

Gareku masoya Allah ya bada zaman lafiya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.