Waka ta uku kenan a cikin wakokin da akai na auren Abdul Smart Tare da amaryarsa.
Mai gidansa yayi to shima gashi zaiyi iya daya daga cikin yaran nura m Inuwa kuma shima yayiwa nura wakar Aurensa.
Yanzu dai zaku iya sambado wannan wakar zuwa wayoyinku.
Add Comment