Wakokin Hausa

Music/Video: Salim Smart – Gizo

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Gizo ” to kuna ina masoya wakokin salim yanzu haka wannan wakar tana kan shafun yanar gizo ta wakoki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Kinamin gizo da suffarki

Ni na gaza ganeki

Kunnena yanajin muryarki

Kwakwallawa ta rike sautinki

Koda bana yayyacina ina gane takun tafiyarki

Video

Audio

MUSIC PLAYERGizoby Salim Smart

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: