Sabuwar wakar Tawagar mawakn Apc ta sabunta katin Jam’iyyar ApC wace tazo muku domin kuje ku sabunta katin jam’iyyar apc na 2021 sabo da ka zama dan jam’iyya.
Wannan wakar ta hada mawaka da yawa kamar: Nazifi Asnanic, Ado Gwanja, Autan Waziri, Dan Musa Gombe, Abubakar Sani da dai saurasu.
Ayi saurare lafiya.
1. Sabunta Katin APC:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment