Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Yar Arewa ” sabon video da ya fitar tare da momee gombe Ayi mata aiki mai kayu wanda sunusi oscar ya bada umarni.
To kuna ina masoya kuzo ga taku domin jin dadinku a koda yaushe.
Ayi saurare da kallo lafiya.
VIDEO
https://www.youtube.com/watch?v=kGdYTIY_s38
AUDIO
1. Yar Arewa:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment