Sabuwar wakar Usman S Adam mai suna ” Murmushin So ” to shi daman so har wani murmushi gareshi kenan, kuna ina masoya kuzo kuji meye kuma murmushin so.
Duk zamujishi a cikin wannan wakar da kuma yadda akeyinsa da kuma ya yake idan anyima.
Ayi saurare lafiya
1. Murmushin So:-
DOWNLOAD MP3