Sabuwar wakar Umar UK mai suna ” Shigar SO ” wakar shigar so wakace da mawakin yayita akan yadda so yake shiga dan shi so kawai jinsa ake sannan afurta.
07033804806
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– So soyayya nidakai mundace
– So Soyayya ni dake mundace
- Advertisement -
– Mu hau jirgin so duniya ta masoya mushilla
– Shigarsa so babu wuya fitarsa kwai daci
– Idan kaso wanda yasoka ka wuce haushi