Sabuwar wakar gwaska return mai taken ” Zancen Soyayya ” Gwaska return.
Ita dai wannan wakar yanzu haka ansa gasa a kanta kuma zaku samu kyauta masu tsoka gaduk wanda suka shiga wannan gasa.
Insha Allahu Yanzu haka muna kan kawomuku yadda wannan gasa zata kasance allah ya bawa mai rabo sa’a ameen.
Yanzu dai ku fara download na wannan wakar kafin mu kawo muku sanarwar.
Add Comment