One nigeria mu zama tsintsiya madaurinki daya banda nuna banbanci inji mawakannan “Umar M. ShareeF Ft, Papi Soldier Ft, Meleryn” a zauna lafiya.
To kunaji yan nigeria a zauna waje daya banda neman fitina zaman lafiya yafi komai dadi ita wannan wakar ta nasiha ne akanmu.
Listing and download enjoy!
Add Comment