Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Lawan mai suna ” Maryama ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da masu masoyiya maryam, to kawai kuji dadin ku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Barka dai masoyiya maryama
– Hasken idanuwa maryama
– Ladabi har biyayya sai maryama
– Mai dadin suna maryama
- Advertisement -
– Yau ga salon kidan maryama
– Zan rairo baitukan maryama
– Maryam diya ta albarkace
– Kanki zanyi babban zance
1. Maryama:-
DOWNLOAD MP3