Sabuwar Wakar Su Umar M Lawan Tare Da DJ A x 2point x C.e.o x Sky G Latest mai suna ” Ba Gajiya ” wannan wakar gaskiya tayi dadi kuma wakar kamar hip hop take.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ba Gajiya
– Dodon hip hop sai iko
– 1 step
– Ga 2point
– Ba gajiya
– Wanda yake zaginmu kuce masa ba gajiya
– Wanda ya ke kushemu shima kuce masa ba gajiya
– Kuma wanda yake kaunarmu gurinmu da girma yake
1. Ba Gajiya:-
DOWNLOAD MP3