-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Sweeden Ft Alishow -Mungaida Masoya


1 3,670

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Sweeden Tare Da Alishow mai waka A cikin wakar Mai Suna ” Mungaida Masoya ” To masoya ga taku wakar domin ku aka yita.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Soyayyace asalin kauna sakona zan tura yau ga alishow da yusif sweeden munzo gaida masoya

– Soyayya tazama tsanina zance zana zan furta yau alishow ne tare da yusif sweeden mungaida masoya

– Maiso ba zaiyi nadama ba shike daukar tuta ga alishow nan tare da yusif ke gaisheku masoya

- Advertisement -

– Yanzu masoya nagode soyayya kun mini nuni

– Wanda ya hau sama inda amana bai mata da mai rike tsani

– Shi kuma so ba ruwansa zancen kyau ko kuma mini

– Ko a mafarki ni banaso naga nai nisa da masoya

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.