Hausa Hip HopHip Hop

[Music] Skele Boi – Masoyiya

Masoyiyata waka ce wadda takunshi bayanai akan yadda masoya suke ji in basa tare da abun kaunarsu, da kuma fadawa duniya yadda kyawu da halin masoyiyarka yake.

Wannan wakar akwai kalamai na fikrah akan yadda zaka shawo kan masoyiyarka idan sabaninya shiga tsakaninku.

Masoyiya by Skele Boi

DOWNLOAD MP3
 

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: