[Music] Shinkon Waka -Ga Sako Ga Janar Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Mawaki Abubakar Shinkon Waka mai suna ” Sako Ga Janar Buhari ” wannan wakar yayitane akan shugaban kasar najeriya janar buhari domin tuntar dashi akan wasu a bubuwa masu mahimmanci.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ga sako ga janar buhari a yau talakawa sunyimaka komai

– Yanzu talakawa ke binka bashi gyara kasa domin muji dadi

– Da jalla buwayi sarkin kyauta kai nasaka farkon lamarina

– Banda shakar naimai sharhi ka agejeni zanyi wakena

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 47

– Sanarwace zanyi ka karfafeni ubangijina

– Ka kareni sharrin zuciyata kaine sirri a wakena

– Abubakar shinkon kaduna ga guziri na baitocina

– Zanyi kira ga baba buhari

1. Ga Sako Ga Janar Buhari:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.