Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” So Ko Kiyayya ” wannan wakar ta so ko kiyayya wakace da mawakin yayita akan soyayya, domin yadda wasu matan suke kin mutum akan yace yana sonsu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya zanyi da soyayya
– Tausayamini yau sanadinki nayo adon tagulla
– Kanki na mato soyayyaki nake tawa hula
– Ni banga inda so ya koma tsana ba
- Advertisement -
– Dubeni nashiga cikin wani hali
– Ta sanadinki guna meye makoma
– Na zautu sanadinki zamini dirka
– Tsuntsu na sonki gashi kaina ya sauka
1. So Ko Kiyayya:-
DOWNLOAD MP3