[Music] Shamsu Alale -Simatu (Audio)

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Simatu ” to kuna ina masu masoyiya Simatu ai kuma shamsu dan gidan nasir yace ba za a barku a baya ba wajan wakemuku masoyiyarku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Simatu ce muradina sone asali

– Nayi gamo cikin raina ki bani guri

– Soyayya riba in kai dace kasha madara

Talla
Related Posts
1 of 31

– Wasu silar so naga gida sukaiwa hijira

– Wanda ya dace sai kaji ance ya zam makura

– Dan magana sunce shi so baya duba wuri

1. Simatu:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: