Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Murya ” wannan wakar mawakin yayita akan wasu yan tsirarin mutane masu cewa yana kwaikwayon muryar ” Nura M Inuwa ” bayan kuma mutane sun san illahu ba irin yadda bayayi da bayinsa.
Wato MC tagwayema kwaikwayo yake amma ai Allah ne yayi masa wannan baiwar ta har yasamu damar kwaikwayon wani.
Allah Yasa Mudace. ya rabamu da yan hassada da makiya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ba zan iyaba dafamin Allah kai kake rabon baiwa
– Kaine kabani murya wasu sunce shamsu kwaikwaya nai
- Advertisement -
– Ya rabbana masani mabuwayi kai kakemin komai
– A cikin kudirarka inkaso nan gaba sai nazam jarmai
– Shine mamallki mai iko babu wanda zai cimmai
– Ni roko nake maka kubitar dani a rai na daina juyayi
1. Murya:-
DOWNLOAD MP3