-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Shamsu Alale -Masu Sauraro (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Masu Sauraro ” wannan wakar tana nishadantarwa fadakarwa tare da nuna soyayya ga ku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Masu sauraro hakuri ku karawa

– Shi lokaci bako wanda ya daukaka shi ake kalla

– Allah ka karemu duk tsanani kada muyo maula

– Dj mubarak samin sauti naje nakai sako

Related Posts
1 of 31

- Advertisement -

– Dan baitukana bana latti balle nayo roko

– Yau hakuri nazo zan bayar ga masu sauraro

– Ta silarsu shamsu bana ganda nabar batun tsoro

– Tuni sakunanku sun ruskeni akan batun wake

– Muyi hakuri na wannan karni gareku ga koke

1. Yar Makaranta 3:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: