[Music] Shamsu Alale -Labarina


0 5,637

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Mawaki Shamsu Alale mai suna ” Labarina ”  Wakar labarina wakace da mawakin yake bada labari akan rayuwarsa ta waka wato tun farkon fara wakarsa har izuwa yanzu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Tsaya kaji nawa labari

– Mai sauraro ka saurara

– Kowa kaga ya zamo wane ka duba ba’a banza ba

Related Posts
1 of 31

- Advertisement -

– Bamaiyi banda kai Allah kaine mai juya zamani

– Ni shamsu alale dan nasir baiwar wakarka kabani

– Na manta da masuyimin kushe na kyautata dukka tsammani

– Kowane mutum cikin harka sam bai rasa jarrabawa ba

1. Labarina:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.