-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Shamsu Alale -Hanan (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Shamus Nasir Alale mai suna ” Aisha Hanan ” wakace da mawakin yayita domin faranta ran duk wata aisha hanan da sauran masoya masu sauraren wakokinsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zo taho aisha

– Yaki zo nan hanan farar ya

– Aisha hanan sarauniya

– Shalalan umma tambarin samunki zan buga

– Aisha hanan sarauniya wanene zai tabaki

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 475

- Advertisement -

– Ko kuma na kiraki gimbiya jinice ta saraki

– Hanan mai kyau da assali tilas a yabeki

– Kece akayiwa tambari

– Baitocin kunne sun shiga

1. Hanan:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: