[Music] Shamsu Alale -Dan Mazari Mazari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Dan mazari Mazari ” wakar dan mazari mazari wakce da akayita kan soyayya domin nishadantar daku masu sauraro a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Dan mazari mazari nazama kanki na taka rawa

– Alkawari murike shine zai zamto ribar kauna

– Dan mazari mazari kaima zanyi maka rawa

– Alkawari na dauka in harka zamato angona

Related Posts
1 of 31

– So yaratsa jini da tsoka yabi gabobin hannaye

– Ni kai zana rike nufina haka shine kai waye

– Kai nagani nagani sonka raina ba mawaka

– Burina shine aure naka naganni a daki na

1. Dan Mazari Mazari:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.