-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Shamsu Alale -Dan Maraya


0 3,065

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Shamsu Alale Mai Suna ” Dan Maraya ” wakar dan maraya wakce mai cike da ban tausayi da fadakarwa da kuma nishadantarwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ga dan maraya na dauki koko ina bara ku tausayamin

– Dan maraya ina tayin bara na dauki koko ku tausayamin

– Dolene tasakani yin haka wahala gashi zata cinyen

- Advertisement -

– Banda kowa a duniyar nan ku tausaya naku zaku sammin

– Addu’a innayi sai ku tayani zanso kumin

– Dan almajiri da koko inata neman karin kumallo

– Yau bara nakeyi dalilin uwa uba ta inda zasu bullo

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.