Sabuwar wakar Shamsu Nasir Alale mai suna ” Damke Alkawari ” wakar damke alkawari wakace da aka bugata a salo shauki da kuma soyayya domin kurewa masoya dadinsu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Alkawarin so muyi damkewa
– Karda mubar zuciya tai sauyawa
– Damke alkawari a soyayya inmukai haka kinga mun dace
– Na yarje kai zan bege
- Advertisement -
– Zanen so wazai goge
– Ko a mazaje kaine hange
– Tunda alkawarinka na dauka
– Duk sa’ani kaga na zarce