Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Da Kauna ” wannan wakar takuce masoya amma fa wanda suke soyayya tsakanin mace da namiji nasan wannan wakar zatai muku dadi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da kauna da soyayya babu rance
– Gamaiyi zakaganosu ko a zance
– Soyayya itake wa zuci rauni
– Da kafarata ka hau tudin tunani
– Idan ka more mai sonka kuyi kamanni
– Yau da gobe daku za’ayo kwatance
– Shigar so kaji tamkar yama garaje
– Sone ke kauda jarumtakar mazaje
1. Da Kauna:-
DOWNLOAD MP3