Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Asalin Kauna ” gaskiya wakar asalin kauna tayi dadi sosai ba zance komai ba sai ma kun saurara zata baku nishadi sosai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Asalin kauna
– Kece sirri na zuciya
– Tauraruwa ke kika haska duniya
– Asalin kauna
- Advertisement -
– Kai ne sirri na zuciya
– Zo sahibi wane kamarka ban samu ba
– Asalin kauna ke zanwa dukka soyayya
– In babu ke na wace zan tarayya
1. Asalin Kauna:-
DOWNLOAD