Sabuwar wakar Shmasu Alale mai suna ” A So ” aso to komai ya faru kawai kuzo muji me mawakin yazo dashi a wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Soyayyar cikin jini
– Ta sokeni na jini
– Raina taiwa sansani
– So bai kore damuwa
- Advertisement -
– Shike sanya nutsuwa
– So mai saita rayuwa
– In har kayi dace
– To kai kayi dariya
1. A SO:-
DOWNLOAD MP3