-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Sanyon M Inuwa -Bayan Daukaka (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Bayan Daukaka ” wakar bayan daukaka wace da mawakin yayita cikin nazari da tunani yadda rayuwa take kasancewa bayan daukaka da dai sauransu,

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kai wannan lamarin duniyar da akwai ban al’ajabi

– Bayan daukaka kwai wahala ga mutum inbai mutu ba

– Bacci yayanke inna farka kwalla ke ta zuba

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 477

- Advertisement -

– Daukaka ta kare so na raina ba zanso haka ba

– Duk nisan jifa to ya tsaya baza ya taba sama ba

– Kuma nayi takaicin yan uwana ban kyautata musu ba

– Ga dama a garen ta wuce bansan yaushe zata dawo ba

1. Bayan Daukaka:-

DOWNLOAD AUDIO HERE

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: