Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Yar Fara ” Wannan wakar ta yar fara kai ammafa har da bakar ma duk takuce kawai ku shashagali yan mata har da maza .
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kin mini kauna shiyasa zan miki soyayya
– Nayi tsimayin masoyiya mai kyawun halayya
– Komai zatayyo na lura kunta akwai kyawun niyya
– Ai suna naki yar fara
– Ke daya nake jira
– Karbi zoban kwana
– Ki zamo zabi na
– I know
– U a beauty i know
1. Yar Fara:-
DOWNLOAD MP3