Sabuwar wakar Saniyon m Inuwa mai suna ” Wata Rana Sai Labari ” wannan wakar tana fadakarwa da nishadantarwa masu saurarenta a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Saniyon m inuwaaa
– Nike yin wakeee
– Wata rana sai labari
– Masoya kuyi fatan alkairee
– maso naka bashi nufinka da sharri
- Advertisement -
– Wasu ko burinsu kudade suyi tari
– Sarki shi aka busa wa algaita
– Maikin manzo namu ya kafurta
– Buguwa kesa zuciya ta jigata
– In kasamu masoyi ka alkinta
1. Wata Rana Sai Labari:-