Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Talauci Ya Mutu ” wannan wakar ta talauci ya mutu wakace da mawaki saniyon ke fadakarwa tare da wa’azantarwa a kan masu dorawa kansu talauci ta karfi da yaji.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ni na kashe talaucin da kaina
– Ya kir-kiro min matsala ganina
– Kowa inyazo zai tambayana
– Waka na burma masa a sanina
– Yara kuce talauci ya mutu
– Munyi artabu ni dashi ya kusa ka dani
– Danna lura talauci baijin magani
1. Talauci Ya Mutu-
DOWNLOAD