Sabuwar wakar Saniyo M Inuwa mai suna ” Darasi ” wakar darasi wace da mawakin yayita domin fadakarwa wa’azantarwa nishadantarwa da sauransu.
Mawakin yana bada wani labarine mai ban tausayi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Na dau darasi, Na dau darasi
– Labarin darasi tilas kaji tausaina
– Hakan izinane domin ya faru akaina
– Sauri da fashi ba amfani a nufina
- Advertisement -
– Silar yin kuka sai da nai rashi na idanuna
– Ashe zama da masoyi dadi ranar rabewa asha kuka
– Wanda yaiyo dace kanso baza yaso ai ban kwana ba
– Matar da nakeso tsautsayi yasaka na rasata
– A fagen hakuri na fada sam banda irinta