Sabuwar wakar saniyon m inuwa mai suna ” Dani Da Masoya ” wakace wanda mawakin yayita domin nishadantar da masoya wakokin hausa dama sauransu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Tsaya da kafarka ka nemi da kanka ka kore damuwa
– Allah maikyauta idan ya baka ka gode dan uwa
– Komai sa’ine watan wata rana zan zama kainuwa
– Wani ya kika wani sai ya soka yayima garkuwa
– Yadda rabu ya tsara ba wasa samsam bazai chanza shiba