[Music] Sani A Umar -Sakon Ajiyan Jega


0 1,140

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Sani A Umar mai suna ” Sakon Ajiyan Jega ” to wannan ko wane irin sakon ne za a isar dashi zuwa ga mutane amma ta fannin waka to ku biyomu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Sakon mai gidana Mazan fama

– Munbi zaki yafi madi a kebbi bagudu jamu muje

Related Posts
1 of 3

- Advertisement -

– Canji kebi ke aiki bagudu ya rike alkawari

– Kebbi munsan mun dace dan bagudu shine dai a gaba

– Makiya duka sun bika cika alkawari sukayo duba

– Mai kyashi duka ya bika

1. Sakon Ajiyan Jega:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.