Sabuwar Wakar Sani A Umar Mai suna ” Raka PDP Makabarta ” hahahaha ku dagajin sunan wakar kunsan ko ta suwace kuma suwa akayiwa ita.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mun kara pdp makabarta
– Mun rike apc talakawa
– Mai hana karyar da’u fatake mun rike apc talakawa
– Allah mai iko ka yarda na furta kalamai masu tsada
– Innafada kurike kasarmu ta gado dole mu kyale suda
– Allah zamubi dodar buhari bai zo da bakin nufi ba
– Dan haka sai mukula mubisu a baya gwani ba zai gaza ba
1. Raka PDP Makabarta:-
DOWNLOAD MP3