[Music] Sani A Martaba – Menene So

0 0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sani A Martaba fasihin mawaki ya fitar da sabuwar wakarshi me suna Menene so.

 A cikin wakar tashi yake tambaya wai menene so menene kauna? .

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 513

A cikin wakar kuma yayi bayani akan menene so kuma mene kauna. Me sauraro yana iya qara nashi bayanin a comment section domin bata tashi gudummar wajen fayyace menene wadannan abubuwan suke nufi.

DOWNLOAD HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: