[Music] Sani A Martaba -Fansar Kauna

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar mawaki Sani A Martaba mai suna ” Fansar Kauna ” Mawakin shima yazo domin ya nishadantar daku da wakokin soyayya masu ratsa zuciya kawai ku kasance damu a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Zan sanar miki maganar ciki alkairee ce

– Zoki sammini ruwan zuma mai sona

– Fansar kauna a zuciya wani ribace

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 478

– Dake na amince fanin so munyo dace

– Duniya ta zamomin sabuwa mai sona

– Ni Dake nasaba mai sona sirrina

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

1 Comment
  1. Anonymous says

    a gaskiya ina yabama ka iya waka

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: