Sabuwar wakar Sammani AA mai suna ” Ga Mata Ga Mota ” to mazaje ya kukeji idan kunsamu wannan a rayuwarku? ku kuma mata ya kukeji idan kun samu ” Maza Da Mota? kawai ku biyomu a cikin wanna wakar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga mata kuma ga mota walelele
– Ga mata kuma ga mota wai shin kuma menene
– Shela ka doka ganga
– Nikuma na girka baiti
– Mata kuzo mucashe
– Dani daku zanso kuyi tafi