-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Sammani AA Ft Nura M Inuwa -Hasanatace (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Sammani AA Tare Da Nura M Inuwa mai suna ” Hasanatace ” wannan wakar gaskiya tayi dadi sosai saima kun saurara domin kuji dadinku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Hasanatace ni wallahi usainatace

– Komai nasu guda sam bama iyayi bambanci

– A gari na kano naga abin mamaki

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 476

- Advertisement -

– Hasana da usaina yan biyu gasu mutanan kirki

– Kamarsu guda ba bambaci koda dan taki

– Muka dau soyayya maganar aure muka shirya

1. Hasanatace:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: