[Music] Sammani AA -Abba Gida Gida Dai


1 5,769

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Sammani AA wace yayiwa Dan takarar gwamnan Jahar kano na jam’iyyar PDP inda kuma yake kushe gwamna mai ci a yanzu na jam’iyyar apc wakar mai suna ” Abba Gida Gida Dai “.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Munci zaben mu jamu muje kawai abba

– Nasararmu mun samu

– Tunda rabbi ya bamu

– Kuma dole kwa bamu

Related Posts
1 of 10

- Advertisement -

– Namu ya samu

– Abbanmu ya samu

– Kano ta abbace

– Abban kanon dabo

– Mai kwankwasiyya na dan musa

1. Munci Zabenmu:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.