[Music] Salisu D Fulani -Bakar Mace


0 1,567

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Salisu D Fulani mai suna ” Bakar Mace ”  wasu suna wakar farar mace to shi yace baka zai wake domin suma fa akwai masu kyau da hankali.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nagani nagano bakar mace mai kyawu

– Mungano mungano bakar mace mai kyawu

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 407

- Advertisement -

– Kalarki yana da kyawu shiyasani nake sonki

– Jikinki na ta sheki ya sani tunaninki

– Kyawun halinki ya sani ina faman shauki

– Zuciyata ta amince akanki nake buri Yar baka

1. Bakar Mace:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.