Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Zumunta ” to kuna ina masoya juna wato masu son Auren Zumunci wannan wakar anyitane domin ku.
Ko kunsan me wannan wakar ta kunsa, Mawakin yayi wannan wakar ne akan masu son Auren zumunci, musamman wanda ba na soyayya ba, kai kana sonta ita bata sonka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zumuntarmu zaki duba kiban sanki kar in kasa
– Umarnin iyaye bazaya cutar dake ba
– Dafinso Akwai zafi wayaji an misaltashi
– Ko kuma lokaci dai an kayyade faruwarshi
– Yasa na matsu na kagune kamar mai zubin dashi.
1. Zumunta:-
DOWNLOAD MP3