Sabuwar Wakar salim Smart mai suna ” Sarautar Mata ” to kuna ina masoya wakokin salim kuzo ga sabuwa daga bakin mawakin domin cigaba da nishadantar daku da wakokinsa.
Ko wacec sarautar mata din nan kawai dai ba abinda zamuce face ku biyomu a cikin wannan wakar tashi domin jin wacece wannan.
Nasan kuma kuna da wacce kuka bawa wannan sarautar domin duk ku faranta ran masoyanku.
Ayi Saurare lafiya
1. Sarautar Mata:-
DOWNLOAD MP3