-Advertisement-


[Music] Salim Smart -Maryama


0 1,379

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Maryama ” wannan wakar sadaukarwa ce ga duk wata mai suna maryama ko kuma saurayin da yake da budurwa maryama ko ya maryam.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Dagake ba kowa a zuciya na kulle

– Tuni nai nisa fage na soyayyarki na felle

Related Posts
1 of 4

-Advertisement-

– A cimini aiki ne mai son rabamu yana wahale

– Yaushe zanga ranar da zatazo a samiki lalle

– Haduwar jini da fata dani dake a ganmu a kyale

Maryama by Salim Smart

File Type:- [ Audio ]
File Folder:- [ ]
File Size [ 4.1 MB ]
Uploaded Date [ July 25, 2020 ]
Downloads [ 1387 ]
Download

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.