Wakokin Hausa

MUSIC: Salim Smart – Karshen Zance

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Karshen Zance ” tare da mawakiya Shamsiyya Sadi.

Mawakiya shamsiyya sadi kuma me amshi wace tajima tana amshin wakoki tare da ita da mawaki salim smart sun hadae a wannan Sabuwar wakar mai Suna Karshen Zance.

To kuna ina masoya kuzo kuji abinda wannan mawakian sukazo dashi a cikin wannan wakar tasu domin jin dadinku a koda yaushe.

MUSIC PLAYERKarshen Zanceby Salim Smart x Shamsiyya

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: