Wakokin Hausa
Trending

Music: Salim Smart – Inda So Yake

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Inda So Yake ” to kuna ina masoya wakokin salim smart kuzo ga sabuwa domin jin dadinku .

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Ki tallafi raina ce in zauna dake

Furta kinasona muyi aure dake

Gaggawa soyayya taiwa zuciyata

Ta kamani a sa’in da ban zata ba

MUSIC PLAYERInda So Yakeby Salim Smart

DOWNLOAD MP3

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: